Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki Dora minced meat dinki a wuta ki yanka albasa kisa kayan kamshi da sinadarin dandano saiki dafashi idan ya dahu ki jajjaga attarugu kisa kisa mai Dan kadan ki soyashi
- 2
Saiki kwaba filawa dinkivda gishiri da corn flour kamar zakiyi wainar flour saiki dauko pan non stick da brush ki dunga diba kina shafawa harki gama saiki raba kowanne guda 4 saikiyi masa shape din samosa kisa namanki da kina gyara a sama saikisa kwababbiyar flour ki mannesa shikenan saikizo ki soya a mai.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Samosa
Inason samosa sosai sbd mai house yana son and koda kayi baki zaka iya fita kunya baki aixah's Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
Dambun Nama
Wanna dambu tai dadi ga Laushi.. Cookpad Allah yasaka d alkhr...#NamanSallah Mum Aaareef -
-
-
-
-
Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)
Wannan girkin yayi dadi munyi santi nida iyalina 😋😋. Gumel -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10635839
sharhai