Dafeffen doya Da egg sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki yayyanka yanda kikeson girman, seki wanke ki zuba a tukunya kisa gishiri kadan da sugar seki zuba ruwa dan dai dai ki daura a wuta.

  2. 2

    Ki wanke kayan miyanki ki greating seki daura mai a wuta idan ya danyi zafi seki yanka albasa a ciki yana dan fara soyuwa seki zuba kayan miyan ki soya ki saka maggi, gishiri,curry da thyme.

  3. 3

    Seki samu bowl ki fasa kwai ki kada seki juye akan kayan miyan ki rage wuta idan yadan nuna seki saka cokali ki jujjuya zakiga suna dunkulewa idan ya soyu seki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Eshamdee's Kaana
rannar
Plateau

sharhai

Similar Recipes