Chocolate bar

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
Kano
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupFlour
  2. cupSugar half
  3. 250 gButter
  4. Vanilla flavour teaspoon
  5. 1Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba butter,sugar,vanilla acikin kwano ki jujjuya sai ki zuba kwai shima ki juya sai ki dinga zuba flour akadan kadan harya kare ko kwabashi ya hade jikinsa

  2. 2

    Sai ki raba kwabin gida Biyu daya yafi daya karamin sai ki zuba cocoa powder a ciki ki juya harya hade

  3. 3

    Sai ki dauki mai jasken ki gutsira ki fadadashi sai ki dauki mai duhun ki fadashi amma a tsayi yayi kamar sanda sai ki dorashi akan far in da kikayi fadada sai ki nadeshi sai ki yayyankashi

  4. 4

    Sai ki jera a baking try a gasashi yayi golden brown shikenan saici da shayi ko lemo

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes