Dunut 2

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa kofi 4 baking powder teaspoon
  2. Sugar rabin kofi
  3. kwai daya
  4. Flavour,
  5. madara choli 3,
  6. yis,
  7. butter cokali 3,
  8. mai nasoya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu Madara ki kwaba daruwa maidumi kisa yis kiru fe yata shi saiki hada sugar filawa da butter da baking powder kimurje butter aciki saki dauko ruwan yis kikwaba kita bugawa tsawan minti 20 sai ki rufe ya tashi zuwa mi ntuna awaje madumi

  2. 2

    Inyayi.saiki dauko ki fidda shafe dinsa kisa arana yata shi saiki soya da mai kisa wuta kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab said
zainab said @cook_17758596
rannar

sharhai

Similar Recipes