Kaza soyayyiya

isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438

Inason kaza aduk yanda aka sarrafata

Kaza soyayyiya

Inason kaza aduk yanda aka sarrafata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
4 yawan abinchi
  1. Kaza daya
  2. Kayan kamshi
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Albasa
  6. tafarnuwaGarin
  7. Man suya

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba kazarki a tukunya bayan kin wanke kin gyara saiki yanka albasa ki Dora a wuta

  2. 2

    Saiki sa maggi da gishiri sai kayan kamshi

  3. 3

    Sanann kisa garin tafarnuwa kibarta ta dahu

  4. 4

    Bayan ta dahu kisa mai ki soyata done.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438
rannar

sharhai

Similar Recipes