Chocolate hadin gida.

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

inada milo da yawa har yayi sanyi bana son zubarwa sai nayi tunani hada chocolate da shi..ga abunda na samu kuma yayi dadi sosai..

Chocolate hadin gida.

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

inada milo da yawa har yayi sanyi bana son zubarwa sai nayi tunani hada chocolate da shi..ga abunda na samu kuma yayi dadi sosai..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. gwangwanimilo rabin
  2. madara cup daya
  3. cupsugar rabin
  4. butter cokali uku
  5. cupruwa rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na hada milo da sugar da madara sai aa zuba ruwa na motsa sosai.sai na dora akan wuta ina motsawa har yayi kauri sosai.sai na sauki na juye shi na saka fridge yayi sanyi sai sha..yara Sunji dadin shi sosai..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes