Miyar kwai da soyeyyar doya

mama's ktchn
mama's ktchn @cook_18944426

Idan ina jin kiwar soya doya da kwai wannan hanyar nake bi don saukakawa kaina aiki

Miyar kwai da soyeyyar doya

Idan ina jin kiwar soya doya da kwai wannan hanyar nake bi don saukakawa kaina aiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

7 yawan abinchi
  1. 2doya
  2. 6kofi mai
  3. gishiri kadan
  4. kayan hadin miyar kwai
  5. 7kwai
  6. 2albasa
  7. 2tumatur
  8. 4attaruhu
  9. 2maggi
  10. 1onga
  11. 1/2cokalin shayi kori

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fereye doya a datsa ta yadda ake bukata sannan a wanke a saka mata gishiri daidai misali

  2. 2

    A dora mai a wuta idan yayi zafi a zuba doya a ciki a soya,sannan a tsame a adana a mazubi

  3. 3

    A wanke attaruhu,albasa da tumatur a jajjaga su sannan a dora a wuta ruwan ya tsane sannan a soya da mai a saka maggi,onga da kori

  4. 4

    A fasa kwai a ciki ayi ta juyawa har miyar tayi

  5. 5

    Aci da soyayyar doya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mama's ktchn
mama's ktchn @cook_18944426
rannar

sharhai

Similar Recipes