Shawarma bread

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

Shawarma bread ayinsane in zan hada shawarma kuma yadadi sosai .

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 2 cupFulawa
  2. Shuga babn cokali 1
  3. Mai cokali 2
  4. Gishiri kadan
  5. Ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zansamu fulawa in tankade shi

  2. 2

    Insamai Mai da gishiri da shuga na hada da fulawa in ta kwabawa.Sai nasa ruwa kadan.harsai ya hada kansa yayi sainasa leda narofe Shi.nadan mintona goma Sha biyar

  3. 3

    In dauko kaskon suyata indinga gasawa.baison wuta sosai in bayan yayi in juyashi Shima.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes