Meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa,
  2. butter,
  3. kwai,
  4. gishiri,
  5. baking powder,
  6. nutmeg
  7. Nikakken nama,
  8. dankali,
  9. corrot,
  10. albasa,
  11. tafarnuwa,
  12. attaruhu,
  13. maggi,
  14. Curry,
  15. mai,

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu filawa ki tankade kisa baking powder da gishiri,nutmeg da butterda kwai ki mutsa sosai butter tahade sosai da filawar saikisa ruwa ki kwaba ya hade sosai kita motsashi na mitina saiki shi kirufe tsawan mint 20

  2. 2

    Ki dauko kasko kizuba mai daidai kisa albasa tadanyi kisa ginger da galic ki juya kidauko nikaken namanki kizuba kisa maggi da gishiri da curry kirufe. Kidauko dankali kifere kiyanka yankan ginda sugar kidauko karot shima kimai yankansuga kizuba kan naman ki kijuya kidandada ruwa kirufe yadahu inyayi saiki dauko filawa chokali daya kikwaba daruwa ki zuba akan hadin naman kibarshi mitina kisauke

  3. 3

    Saiki dauko kwabin ki murza kifidda shape da abin fidda shafe na meat pie kidauko hadin namanki kizuba saiki rufe shi hakazaki harki gama in aven zaki gasa saiki shafa kwai asam ki gasa insoyawa zaki ki soya shikenan

  4. 4

    Da

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab said
zainab said @cook_17758596
rannar

sharhai

Similar Recipes