Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Albasa
  3. Taruhu
  4. Mai
  5. Maggie
  6. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora nikakken naman ki kan wuta da dan ruwa kadan saboda jikin shi akwai ruwa idn ya nuna kisa mai maggie nd curry idn ya hade jikinsa sai ki sauke

  2. 2

    Sai kisa flour ki a bowl 2cups na flour kisa 2tblspn na mai da dan gishiri kadan sai ki kwaba kaman kwabin meat pie ki barshi na 10mins haka

  3. 3

    Bayan 10mins sai ki dauko ki yanka shi kwallo 6 sai ki murza ki dan fadada shi sai ki shafa mai akai ki aje a gefe sai ki murza sauran kama yanda kka ma na farko sai kina dora akan wncan bayan kin shafa mai

  4. 4

    Idn kin gama sai ki dauko su ki kara murzawa ki kara fadada shi yyi fadi sai ki gasa

  5. 5

    Bayan ya gasu sai ki dauko namanki kisa a ciki sai ki nade idn kin gama sai ki soya sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Suad Bite
Suad Bite @Surry1989
rannar

sharhai

Similar Recipes