Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. Plantain daya
  2. Kwai biyu
  3. Albasa
  4. Sinadarin dandano
  5. Gishiri
  6. Man suya

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere plantain dinki ki yankata kananu a tsaitsaye Saiki Saiki sa gishiri ki juyata sosai Dora mai a wuta idan yayi zafi ki soya till golden brown

  2. 2

    Saiki yanka albasa a bowl kisa sinadarin dandano da Dan gishiri ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

Similar Recipes