Doughnut

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour cup hudu
  2. Sugar cup daya
  3. Yeast cokali daya babba
  4. Butter rabin leda
  5. Kwai biyu
  6. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki tankade flour a cikin roba

  2. 2

    Kizuba sugar da yeast kijuya

  3. 3

    Saiki narka butter dinki kizuba kijujjuya

  4. 4

    Kifasa kwai ki kadashi kixuba kijuya

  5. 5

    Sai kikawo ruwan dumi kina xubawa kina juyawa har yahade jikinshi

  6. 6

    Kada acikamai ruwa kuma kada yai tauri dayawa amurza sosai komai yahade

  7. 7

    Saiki rufe kisa waje mai dumi yadan tashi

  8. 8

    Saiki dinga gutsira kina rolling kina fidda shape din..Ni nayi amfanida kofi tsakiyan kuma da murfin gora

  9. 9

    Saiki rufeshi yatashi

  10. 10

    Kixuba mai a kasko kikunna wutta inyai xafi sai kidinga sakawa

  11. 11

    In side daya yasoyu ajuya dayan side din kada acika wuta saboda cikin yasoyu sannan akwashe....

  12. 12

    Aci Lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mimieylurv
mimieylurv @M64643
rannar
Kaduna State

sharhai

Similar Recipes