Tura

Kayan aiki

  1. 10Dankalin turawa
  2. 5Kwai
  3. 2Kore tattasai
  4. 3Timatir
  5. 1Albasa
  6. Nikakan nama(iya yanda kike so)
  7. Seasonings

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankalin ki,ki yanka shi cubes cubes Sai ki dafa ya dahu.

  2. 2

    Ki wanke koren tattasai da albasa da timatirin ki Sai ki yanka su cubes cubes suma.

  3. 3

    Nikaken naman ki kuma Sai ki sa shi a kan frying pan kisa seasonings dinki da albasa Sai ki bashi har ya dahu.

  4. 4

    In kin gama Sai ki hada dankalin da dakaken naman da sauran su a wurin guda.

  5. 5

    Sai ki fasa kwan ki amman kada kisama kwan komai Sai ki ziba kwan a chikin su dankalin.

  6. 6

    Sannan Sai ki sa a oven dinki ki gasa harya gasu. Sai ki hiddo abinki ki yanka cube cube Sai ki chi chikin jin dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes