Dan kalin hausa
Dankalin Hausa yana dadi sosai ga saukin kashe kudi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Dankalin Hausa da miyar tankwa
Dankalin Hausa na da dadi ga saukin sarrafawa ana iya ci da yaji ko miya, ana iya soyawa ko a dafa Gumel -
Soyayyen dankalin hausa
Karin kumallo mai saukin hadi. Ga laushi ga dadi. Za'a iya cin wannan dankalin da Lipton, Tea, Coffee, kunu ko aci hakanan. Nafisa Ismail -
Faten dankalin hausa
Wannan dankalin yana da dadi sosai ga gardi is one of my favorite fate #wd sassy retreats -
Dankalin Hausa da yamutsatsen soyen kwai
Dankalin Hausa yana da anfani a jikinmu kuma yana da Dadi sosai Duk yadda aka sarrafashi. Wannan abinci safe na kenan. Walies Cuisine -
-
Dafadukan dankalin hausa
Muna son dankalin hausa Nida Family na na kan sarrafashi ta hanyoyi da dama dan jindadinmu. Fatima Hamisu -
-
Dankalin hausa na tsinke
Sabuwar hanyan saraffa dankalin hausaAbincin kari☕ Khayrat's Kitchen& Cakes -
Faten dankalin Hausa(sweet potatoes porridge)
Fatan dankalin Hausa yanada matukar dadi 😋musamman kuma idan yaji albasa Samira Abubakar -
Dankalin hausa da sauce
Duba fa yanzu lokacin dankalin hausa ko ina kaje zaka ganshi kuma ga Kara lafiya ga dadi Amcee's Kitchen -
Dankalin Hausa Cikin Kwabin Fulawa
Dankalin Hausa Baida Farin Jini Saina Qirqira Yinshi Ahaka.#Ramadansadaka Jamila Hassan Hazo -
-
Kwallon dankalin Hausa
Idan kina/kana son kwallon dankalin turawa, to Zaki so kwallon dankalin hausa. A gwada ma Yara da maigida.#kadunastate Mufeeda -
-
-
Dafaffen Dankalin Hausa Da Kuli Mai Dadi
Dankalin Hausa Yana da matukar Amfani ajikin Dan Adam Musamman ga Yaranmu, Arika sarrafa masu ta hanyar:Soyawa, Dafawa kokuma Yin masu Fatenshi don Yana Kara masu Baseerah dakuma Bude masu Kwakwalwa.. 🤗 Mum Aaareef -
Soyayyen dankalin hausa tareda souce mai dadi
Yanada dadi sosai kuma ga saukin yi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Sweet potatoes chip
#CKS Yanada dadi sannan baya bukatar kashe kudi sannan very easy na abawa yara su tafi dashi school Khulsum Kitchen and More -
Sweet potato balls
Wannan dankalin yanada dadi sosai musamman wasu basa son dankalin Hausa idan ansy amma idan Anyi irin wannan Sai yayi dadi #Ramadanreceptcontest habiba aliyu -
-
Faten dankalin hausa
Gaskiya nayi matukar jin dadin wannan girki domin inason dankalin hausa kullum soyata nake sai nace Zan gwada fatenta Kuma aka dace Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Chips dn dankalin hausa
Yanzu lokacin dankalin hausa ne sosai naje unguwa aka kawo mn shi yayi mn dadi sosai shine na fara yin shi as abn kwadayi 🤣 #teambauchiHafsatmudi
-
-
-
Farfesun kazar hausa
kaza tanada matukar mahimmanci a jikin Dan Adam, musamman kazar Hausa da cinta baida illa,farfesu kuma Yana temakawa mara lafiya da me lafiya,Dan samun daidaiton dandano,gakuma dadi da Kara lafiya #farfesurecipecontent. Zuwairiyya Zakari Sallau -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11272282
sharhai