Shawarma ta kaza(chicken shawarma)

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

#Shawarma nada matukar dadi asalinta abinci larabawa ce kuma tasamo asaline daga gurasar da larabawa sukeyi sannan kuma suka kara sarrafata ta koma shawarma ga dadi ga gina jiki#shawarma

Shawarma ta kaza(chicken shawarma)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Shawarma nada matukar dadi asalinta abinci larabawa ce kuma tasamo asaline daga gurasar da larabawa sukeyi sannan kuma suka kara sarrafata ta koma shawarma ga dadi ga gina jiki#shawarma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

sa'a daya
mutun biyar
  1. Kayan hadin biredin shawarma
  2. Fulawa kofi uku
  3. Bakar hoda karamin cokali daya
  4. Gishiri karamin cokali daya
  5. Mai colaki uku babba
  6. Hadin naman kaza
  7. Tsokar kaza
  8. Citta
  9. Gishiri
  10. Magi
  11. Tafarnuwa
  12. Masoro
  13. Albasa
  14. Mai
  15. Maggi
  16. Lawashi
  17. Hadin man salad(bama)
  18. Bama cokali uku babba
  19. Bama me yaji cokali buyu(chilly source)
  20. Tumatir(ketchup)
  21. Ganyan ciki
  22. Kabeji
  23. Karas
  24. Koran tattasai
  25. Hadin shawarma
  26. Biredin shawarma
  27. Hadin naman kaza
  28. Hadin bama
  29. Ganyan ciki

Umarnin dafa abinci

sa'a daya
  1. 1

    Ga kayan bukatarmu

  2. 2

    Dafarko zakisamu mazubi mekyau muzuba fulawa bakar hoda(baking powder)gishiri mai kimutstsukesu sosai sannan kizuba ruwa

  3. 3

    Ki kwabashi na minti biyar kidauko leda kirufe shi tsawon minti goma saikiraba takwas ko tara saiki barbada fulawa a abun murji kisa kimurza yayi fadi sai kicire kisa a faranti a haka harkigama

  4. 4

    Garagowar hotunan mataki na ukuB

  5. 5

    Sai akunna wuta arageta adaura kasko asa biredin agasainyafara kunburowa ajuya inyayi sai acireshi

  6. 6

    Zakisamu ki wanke kitafsa da albasa tafarnuwa, masoro,citta sabida karni inyayi ajuya yahuce ayanka tsokar

  7. 7

    Sai kisa akasko kizuba mai,albasa,lawashi,kayan kanshi,attaruhu,maggi asoyashi minti uku

  8. 8

    Sai kidauko karamin Abu kizuba chilly bama source,bama,cream salad kijuyasu sosai

  9. 9

    Kidauko kabejinki karas korantattaasai ki wanke kiyanka kanana kigoga karasdin

  10. 10

    Sai mudauko biredin mushafahadin bama muzauba kabejikaras Koran tattasai nama

  11. 11

    Sai anannadeta sai adauka asa akasko akara gasawa Monti uku

  12. 12

    Enjoy!!!

  13. 13
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes