Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki samu namanki ki wanke tas saiki zuba kayan kamshi da Maggi da gishiri sai thyme da tafarnuwa
- 2
Saikisa curry kisa mai da albasa ki sa albasa ki juyasu sosai ki rufe na tsawon mintuna 30
- 3
Bayan mintuna 30 ki budesa kisa a tukunya ki barshi ya fara dahuwa da kansa idan ruwan yamasa kadan ki kara harsai yayi kauri ya dahu Kuma saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Layya
Alhamdulillahi Allah ya nuna mna wata sallah lafia Allah y maimaita mana aminEid Mubarak @jaafar @Sams_Kitchen @cook_18502891 Dafatar duk kunyi sallah lafia Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Danbun nama
Wannan ce hanya mafi sauki tayin danbun nama tare d futar d dukkannin manjikinshi. Taste De Excellent -
-
-
-
Farfesun Naman rago
Wannan na Aunty Jamila na ita kadai gaskia, data jawoni Hausa app kuma na hwara jin Dadi nai walle. Amma dai yayi Dadi yayi yaji yaji. Baa cewa komi kam Walies Cuisine -
-
-
Miyar tumatur mai ugu
Wannan miyar nayita ne lokacin da miji na ya zai dawo daga tafiya, ya kirani awa 2 kafin su dawo sai nayi tunanin wani girki zanmasa, lokacin bayan sallar layya ne inada sauran gasashshen Nama a freezer kuma inada ugu sai kawai nace bari inyi wannan miyar tare da shinkafa da wake, sai kuma nayi lemun kankana. Yayi farin ciki sosai har yace tunda yayi tafiyar bai ci abinci mai daɗi tare da natsuwa sai ranar da ya dawo gida.🥰🥰 Ummu_Zara -
-
-
Ferfesun naman rago
Inason naman rago don yafi lafia, akan jan nama shisa ako da yaushe dashi nake amfani don jin dadin iyalina.#sahurrecipecontest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Meat ball - Kwallon nama
Yau nazo da sabon saloDafatar zan samu wadanda zasu gwadaSukuma wadanda zamu ci tare bisimillan ku@askab24617 @Sams_Kitchen @Leemah Jamila Ibrahim Tunau -
Danbun nama
Danbun nama wani nau'in sarrafa nama ne bayan suya, gashi, harma da parpesu yanada dadi ga auki zanso Ku gwada domin zakuji dadinshi#NAMANSALLAH Ammaz Kitchen -
-
-
Jollof din taliya mai nikakken nama
#TALIYAIna matukar son taliya saboda dadin ta da sauki wajen sarrafawa gaskiya wannan taliyar tayi dadi sosai sai Wanda ya gwada ne zai tantance. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Tananen nama Mai kashi da dankalinturawa da albasa
Hum wannan gashi Naman ba Aba yaro Mai kyuya Masha Allah ummu tareeq -
-
-
Romuwa
Wanan farfifison gamin gambizani , dom anyi shine da nama rago da kuma kan rago, to shiyasa sai nisamashi Sona Rumowa Umma Ruman -
-
Dambun Namar Rago
Dambun nama wani hanyar sarrafa nama ce ta yanda zaka samu naman a wani yanayi na daban amma ba tare da kayi kokarin chanza ma naman 'dan'dano ba ko 'kara wani abu a ciki dazai chanza masa siffa. Abunda yasa nake 'kaunar dambun nama kenan kuma wannan wani hanya ne mafi sauqi nayin Dambun nama ga kuma da'di da zaqi 😋 #Namansallah RuQus
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11748134
sharhai