Fanke

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Foodfoliochallenge wannan hadin yanada dadi sosai ,nakanyi shi da safe domin karya

Fanke

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Foodfoliochallenge wannan hadin yanada dadi sosai ,nakanyi shi da safe domin karya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsFulawa
  2. 4 tbspSuga
  3. 1 tbspYeast
  4. 1/2 tspBaking powder
  5. 1/2 tspGishiri
  6. 2Kwai
  7. Ruwan dumi
  8. Mangida

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu roba ki zuba flour,suga,gishiri,baking powder,yeast ya game su hade,sai kisa ruwa masu dumi ki kwaba sosai kar kwabin yayi tauri kar kuma yayi ruwa,saboda idan ya tashi zai kara saki,sai ki rufe kibarshi ya tashi mintuna 40

  2. 2

    Idan ya tashi sai ki kara juya,ki fasa kwai ki sake juyawa ya game

  3. 3

    Ki aza mai a wuta yayi zafi,kina dibar hadin fanken a hannu kina zubawa cikin mai din,idan dayan gefen yayi sai ki juya dayan gefen shima yayi sai ki tsane a gwagwa shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes