Taliya da souce din manja

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Tanada saukin sarrafawa 😋

Taliya da souce din manja

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tanada saukin sarrafawa 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Manja
  3. Attarugu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Sinadarin d'and'ano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki dora ruwa akan wuta idan sun tafasa,saiki zuba taliyarki,idan ta dahu saiki wanke a cikin kwando,idan ta tsane ruwanta kizuba acikin kula,

  2. 2

    Saiki gyara tattasai da tarugu da albasa ki jajjaga idan sun jajjagu ki kwashe, ki dora manja a wuta idan yayi zafi kizuba jajjage kizuba sinadarin d'and'ano kijuya saiki rufe,kiyanka albasa slice kizuba kijuya,saiki rage wuta minti daya Zuwa biyu kisauke, shikenan kin kammala,sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes