Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Kankana
  2. Sugar
  3. Kankanra

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai zaki fera ye kankanar ki

  2. 2

    Sai ki yanyanka ta kanana

  3. 3

    Sai ki zuba a blender ki markada idan kin markada sai kisa mataci ki tace sai ki sa sugar da kankara asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894
My family are enjoying the juice that why I love it

Wanda aka rubuta daga

Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes