Alalen wake

zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
kaduna

Inason ta ko Don inci yaji sbd manja n Hana jin yaji. Gashi wake n Gina jikin yara d manya .KU kwada yau.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. 4Wake gwangwani
  2. Tarugu4
  3. Tattasai3
  4. 2Albasa
  5. Magi 7 ajino half
  6. gwangwani Manja
  7. Man gyada ludayi daysYar citta
  8. Ruwan xafi Kofi daya
  9. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki surfa wake ki wanke tas kiss kayan miyan d yar citta ko days ce busassa ki daka kiss akai niqa.ki tafasa kifi ki gyara.

  2. 2

    Kafin a kawo ki daka Magi ki jiqa d ruwan xafi hade d ajino d gishirivkadan in an kawo ki xuba hade d ruwan xafin yy Dede karyayi ruwa kar yy kauri, kisa manja ba duka ba ki rage n soyawa kisa man gyada sbd yafi taushi in akasa mangyada ki dandana kiji in gishiri yy see ki kulla NOTE: gun kullawa karki ba ledan iska ko kadan Kuma karyyi sakwa sakwa svd shi kesa fashewa.ki bari ruwan y tafasa tukun kisa alalanki ki Dane murfin.inyayi xaki fara jin kamshi see ki bari y Dan kara xakiga ledan ta.

  3. 3

    Rabu da jikin alalen toh yy see ki soya Mai se c yajinbtafarnuwa aci dadi lfy.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
rannar
kaduna
hello dearis i am zubaidat muhammad am called zubycool by my pals,cooking is in my blood if i can make it u can make it better so keep trying,tnx
Kara karantawa

Similar Recipes