Kfc chicken

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Ga dadi ga gardi #PAKNIG

Kfc chicken

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ga dadi ga gardi #PAKNIG

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum hudu
  1. Kaza guda daya
  2. Attarugu-uku
  3. Citta_kadan
  4. Tafarnuwa-dede
  5. Albasa _guda daya
  6. Dandano-biyu
  7. Gishiri_karamin chokali daya
  8. Flour-kopi daya
  9. Kwai -uku
  10. Garin burodi-kopi daya
  11. Yajin barkwano-chokali biyu
  12. Man suya
  13. chokaliThyme_karamin
  14. Curry-chokali daya

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki wanke kazarki tas Kisa a tukunya da ruwa Dan kadan seki yanka albasa Kisa thyme,curry jajjageggen attarugu citta da tafarnuwanki sekisa dandano da gishiri ki gauraya kirufe ki barshi ya nuna sosai harse ruwan ya tsotse

  2. 2

    Kisamu plate guda biyu daya Kisa flour daya Kisa garin bread seki sassakamusu yajin barkwano ki gauraya ki fasa kwai a bowl ki saka gishiri kadan ki gauraya ki ajiye

  3. 3

    Seki daura Mai akan wuta idan yayi xafi sekina daukan kazar kina sawa acikin flour ki juya ko Ina ya samu seki saka shi acikin ruwan kwai shima ko Ina ya samu seki saka acikin garin breadin shima ki jujjuya ko Ina yasamu seki saka acikin Mai me xafi ki soya kowani bangare

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes