Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Kubewa
  2. Tatasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Tafarnuwa
  6. Citta danya
  7. Dadawa
  8. Masoro
  9. Nama
  10. Magi
  11. Gishiri
  12. Manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanki kubewar ki da kyau ' Sai ki.gogata da Abugoga sai ki ajiyi gife sai kizu ki.jajaga kayan miyanki ' Ki kuma daka dadawarki dari da masoro' Ita kuma ta farnuwan ki tari da citta

  2. 2

    To sai kitafasa namanki da tafarnuwa da citta kisa magi da gishiri dadai buqta

  3. 3

    To sai ki sa manjanki da wuta sai.kisamasa Albasa kadan sai.ki zu ki dauki dadawarki da masoro da kinka daka tare ' Sai kixuba acikin manjaki kisoya dadawarki mai tarida masoro zakiji qamshi natashi irin na miyar tuwo to saikizuba kayan miyarki in sunka suyu sai.kizuba nama tare da ruwan tafasana idan suntafasu sai kisa magi da gishiri daidai buqata sai kizuba kubewarki da tadahu sai ki sauki kinga miyarki kinan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes