Meat pie

miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985

Yana kara lpy

Meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana kara lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Mince meat
  3. Baking powder
  4. Salt
  5. Man gyada
  6. Egg
  7. Kayan kamshi
  8. Maggi
  9. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    In kika sa nikaken naman ki a tukunya kisa kayan kamshi da maggi da albasa se ki dafa

  2. 2

    Se ki dauko flour dinki kisa a rubber ki gishiri da madara ruwa se kisa ruwa ki kwaba kisa man gyada a chikin kwabin

  3. 3

    Se ki Murza ki sa naman ki a chiki

  4. 4

    Se ki dauko farantin oven ki shafa man gyada ko butter a chiki

  5. 5

    In yayi kamar 15minute se ki fito dashi kiyi Se ki kada kawai kiyi egg washing dinshi ki Maida shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985
rannar

sharhai

Similar Recipes