Tura

Kayan aiki

Na mutun 2 yawa
  1. 1Kaza
  2. Attaruhu 6 manya
  3. Albasa 2 manya
  4. 1Tomato paste
  5. 6Maggi
  6. 1 tbspnSpices
  7. 1/4 cupVeg oil
  8. 8 cupsWater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke kazata sosai nai blending attaruhu da albasa da tomato paste dina duka a blender.

  2. 2

    Na juyesu akan kazata nasa veg oil dina da spieces da garlic dina na kunna wuta na bashshi ya dahu a hankali tsahon 30mnts saboda kazata tanada tauri, amma saida ta kusa dahuwa nasa maggi, dalilina nasa maggi a qarshan girki saboda taste dinshi yafi fita.

  3. 3

    Kuma dalilina na amfani da tomato paste saboda inason romon kazata yai kauri kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

Similar Recipes