Ring doughnut

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
Kaduna
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

2 hours
12 yawan abinchi
  1. 4Flour Kofi
  2. 1/4Butter
  3. Sugar babban cokali 7
  4. 1Ruwan dumi Kofi
  5. cokaliYeast babban
  6. Kwai babba daya

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Zaki samu kwanan ki me Dan fadi ki zuba ruwan dumin ki sai ki kawo yeast kisa ki juya sai kwai kisa sai ki kawo butter ki zuba ki juya sai sugar ki juya sosai

  2. 2

    Sai ki kawo flour ki ringa zubawa a hankali a hankali kina kwabawa har flour ya kare sai ki kwaba ki tabatar komai ya hade

  3. 3

    Sai ki samu working surface me kyau kiyi kneading in dough inki da kyau na tsawon 30 zuwa 45 sai ki rufe ya tsahi na tsawon minti 30

  4. 4

    Sai in ha tashi sai ki dauko ki raba gida 12 haka sai kiyi molding sai ki samu paper kiyi cutting ki shafa butter kadan ki jera a tray sai ki daura dough inki kiyi haka harki gama

  5. 5

    Sai ki rufe ya tashi kaman minti 15 haka

  6. 6

    Sai ki samu frying pan haka ki zuba mai kadan ba dayawa ba sai ki barshi yayi zafi amma zafin ba sosai ba sai ki saka a ciki amma ki rage wutan ki saboda kar waje yayi ciki beyi ba in kasan yayi sai ki juya ki cire paper nan ki barshi yayi sai ki juya

  7. 7

    Shikenan aci dadi lfy

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

Similar Recipes