Kayan aiki

  1. Cuscus
  2. Mai maggi
  3. Kori
  4. Tattasai
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Hanta
  8. Onga
  9. Ajino

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki tafasa hanta kisaka Maggi da albasa inya tafasa Saiki saka Mai da albasa kisaka hanta da kayan Miya ki soya damakin Riga kin tafasa ruwan zafi Saiki saka daidai kirage saura inkina bukata karawa basai kin Kara na sanyiba

  2. 2

    Saiki saka sauran hadinki Saiki saka cuscus dinki Saiki rage wuta inyayi Saiki sauke inruwa yayi kadan Saiki dauko sauran nazafi ki Kara Saiki sauke gashinan yanda yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
rannar
Gombe
I'm very simple and love cooking Indo mie ,and baking cake.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes