Kankaran Nono

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

This is for u other half(bloody)UMMAN AMIR &MINALIIII😍😍😍

Kankaran Nono

This is for u other half(bloody)UMMAN AMIR &MINALIIII😍😍😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
6 yawan abinchi
  1. Nono
  2. Sugar
  3. Food colour
  4. Vanilla flavour
  5. Madarar gari

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki samu nononki ki zuba sugar da madaran gari,da vanilla flavour ki gauraya saiki rabasu zuwa gida 6 ko wanne kisa colourn da kikeso

  2. 2

    Ki kulle a leda kisa a freezer yayi kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

Similar Recipes