Kayan aiki

  1. 4Fulawa kofi
  2. 3 tbspBota
  3. 1/2 tbspFlavor vanilla essence
  4. 2 tspYeast
  5. 2 tbspMadara
  6. Ruwa kofi daya
  7. Kwai daya
  8. Suga rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada kayan garin gaba daya ki hade su

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa ki hade kwabin ki da kyau

  3. 3

    Sai ki cura ko kiyi amfani da abin ciri doughnut ki cire

  4. 4

    Sai ki saka a rana ki bari ya tashi

  5. 5

    Idan ya tashi sai ki soya kar ki cika wuta

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes