Miyar kayan lambu mai sauqi

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka kayan lambu ki dogaye gaba daya sai dora mai kadan a kasko ki saka tafarnuwa da citta kadan ki dan soya su kadan sai ki saka Albasa da attarugu kadan ki saka kayan kamshi da dandano ki soya su sama sama

  2. 2

    Sai ki dauko koren wake da karas ki saka

  3. 3

    Sannan ki saka koren tattasai da tattasai sai ki saka kabeji idan kina so kar ki barshi ya dafe sai ki sauke, shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes