Vanilla cupcake

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#Hi Ku gwada yanada dadi ga laushi abaka ga santsi a makogwaro

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum 3 yawan abinchi
  1. Butter half Sima's
  2. cupSugar quarter
  3. Milk 1teaspoon
  4. 4Egg
  5. 1 cupFlour
  6. 1 tbsVanilla
  7. 1teaspoon baking powder

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zan hada butter,sugar inbuga insa kwai daya bayan daya insa vanilla inhada flour, baking powder inzuba aciki ahankali harta shige.

  2. 2

    Inkunna oven yayi zafi indauko cupcake paper in jira a cupcake pan sai inzuba kullin aciki sai ingasa inyayi incire acida lemo ko tea

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes