Homemade sugar syrup

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

In bakada wancan na canteen sai kayi amfani da wnn

Homemade sugar syrup

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

In bakada wancan na canteen sai kayi amfani da wnn

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
  1. 1 cupSugar
  2. Red food colour 2drop
  3. 1/2 cupWater
  4. Lemun tsami 1small
  5. 1 tbspnStrawberry flavour

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Ki xuba suganki a tukunya kisa ruwa 1cup ki matsa lemun tsami

  2. 2

    Saiki barshi yayita dahuwa inkika ga yayi qauri saiki sauke kisa flavour da colour ki juya saiki samu container ki juye juye

  3. 3

    NOTE..kada ki bari sugar din Yayi ja (red)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes