Sauce din albasa me lawashi da attaruhu

Afrah's kitchen @Afrah123
Wannan sauce tana da dadi aci ta da shinkafa ko doya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki markada attaruhu da albasa me lawashi,Amma kada yayi laushi sosae
- 2
Ki zuba Mai da manja yadda zae soya Miki sauce din kisa albasa har ya soyu
- 3
Ki kawo markaden da kikayi ki zuba ki zuba rosemary, ki soya sannan ki saka Maggi onga da curry ki juya ki bashi minti uku ki sauke
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Sauce din kayan lambu da cabbage
Zaki iya cin sauce dinnan da farar shinkafa ko cous cous


Sauce din cabbage
Wannan sauce Zaki iya ci da shinkafa ko cous cous


Miyar gyada
#GYADAWannan Miya tana da dadi sannan tana Kara lafiya Sosae ajikin Dan Adam


Sauce din Hanta me sauki
Yana da dadi sannan kuma yana kara lafiya


Shinkafa da wake da sauce din alayyahu
Wannan girki yana da amfani ajikin Dan Adam , nayi shi ne sbd megidana yana son wake da shinkafa shiyasa a koda yaushe nake sarrafashi ta hanya da dama


Sauce din anta
Hum wannan sauce din ta dabance barkanmu da sallah Allah yasa Muka ta badin badada


Shinkafa da sauce din zogale
Akwai dadi kuma yana kara lafiya.


Cabbage with egg sauce
#abuja .wnn tana da dadi sosai na hadata da doya


Doya da kwai, da miyar ganda
Wannan girki akwai dadi


Kosan doya da sauce
Wannan kosan doya Yana da dadi


Parpesun naman rago da dankali
#parpesurecipecontest...wannan girki yana da dadi kuma yana da amfani sosae musamman Wanda basason abnci me nauyi .


Gasasshiyar Alala (Baked moimoi)
Wannan Alala akwai dadi , Dan har tafi ta leda Dadi. Iyalina sunji dadinta


Sauce din attaruhu da kaza
Wannan hadin Yana da dadi a fried rice kk jollof rice


Shinkafa mai dankali da miya
Gaskiya inason shinkafa shiyasa na ke sarrafata ta ko wani hanya


Miyar jajjage
Wannan hadin miya akwai dadi musamman da farar shinkafa,taliya,soyayyen dankali ko doya


Shinkafa me kwakwa
#1post1hope...wannan shinkafa tana a dadi ga kamshin kwakwa in kinaci , sannan bata da wahalar girkawa. Ki gwada ki godemin.


Hadin alayyahu
Wannan had in yana kara jini ajiki,sannan kuma yana da dadi acishi da shinkafa,couscous ko taliya.


Soyayan dankalin turawa da sauce din albasa
#1post1hope gaskia ina son dankalin turawa musamman idan aka hada shi da sauce yana yi man dadi sosai sanan yara da maigida suna son shi


Mitstsikakkiyar awara da kwai
tana dadi da shinkafa ko da birodi


Sauce din nama mai lawashi
Inason lokacin sanyi,lokacine da ake samun kayan lambu kuma cikin sauki,kamshin lawashi yana mun dadi sosai,shiyasa nake son amfani dashi


Farar shinkafa da miyan kubewa danya
Hum wannan miyan ta dabance akasashen larabawa sunacin miyan kubewa da shinkafa ko da shawarma bread ko danbu ko sinasir ko cuscus ,wasu kasashen na africama suna afani da miyan kubewa fani daban daban hakama india


Sauce din naman kaza(shredded chicken sauce)
Inajin dadinsa matuka,kuma iyalaina sunasocinta haka ko kuma ahada da shinkafa aci😋😋


Soyayyar doya me curry da miyar kwai
Wannan girki na da dadi acishi da safe tare da tea.


Shinkafar karas (Carrot Rice)
Sarrafa shinkafa ta hanyoyi da dama Yana da matukar amfani


Taliya da miyar jajage da salad
Na gano cewar miyar jajage tafi dadi aci ta da taliya


Miyar ugu
#kanostate. Wannan miya tana amfani sabida tana dauke da ganyen da yake kara jini ajiki.


Faten doya me romo
Faten doya inyayi romo yanadadi sosai


Macaroni da miyar dankali da soyayyen kifi
Wanna girki akwai Dadi zaa iya cinsa da Rana ko dare


Sauce din kifi
Dis sauce is simple amma akwai dadi aradu😋😋#teamkano#kanostate


Kidney sauce
Wannan sauce din idan kika hada ta da doya soyayya qarshen zance kenan

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14319803
sharhai