Tortilla Pizza

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka Ina marmari pizza ama inaji kiwya hada flour kawai senayi da tortilla tunda inadashi a fridge kuma yayi dadi sosai, inada dan soye nama shine na dan yanka kanana na hada

Tortilla Pizza

#ramadansadaka Ina marmari pizza ama inaji kiwya hada flour kawai senayi da tortilla tunda inadashi a fridge kuma yayi dadi sosai, inada dan soye nama shine na dan yanka kanana na hada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tortilla bread
  2. Leftover meat
  3. Leftover stew
  4. Mixed vegetables
  5. Onion
  6. Cheese

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dawko tortilla bread nasa a parchment peper nasa tomato sauce(miya stew dina nayi using 😂)nasa nama

  2. 2

    Na zuba mixed vegetables da albasa sana nasa cheese sena saka a oven

  3. 3

    Gashi yadan yayi

  4. 4

    Kuma yayi dadi sosai yara ma cewa sukayi sufi jin dadinshi da na flour

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes