Shayin mura

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Idan kina fama da mura ko ciwon makogaro ko duk wani nauin sanyi zakiyi wan nan hadin shayi minti kadan zakimu sauki yara na sha manya na sha me ciki na sha kowa da kowa na iya sha. Abinda nafiso game da wan nan shayin shine kamshinsa🤩😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
  1. Tafarnuwa
  2. Danyar citta
  3. Kanunfari
  4. Abarba
  5. Ganyen shayi
  6. Ruwa
  7. Zuma
  8. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki fere cittar da tafarnuwa da abarbar duk a tsabtace su a zuba a tukunya da ruwa da ganyen shayi da kanunfari a tafasa su na tsahon minti 15 se a sauke atace asa zuma idan anaso a kara da lemon tsami asha

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes