Umarnin dafa abinci
- 1
A samu ganyen zogale a gyara shi a wanke a tsane zuba ruwa a tukunya daidai misali a dafa har yayi laushi
- 2
Idan ya dahu a tace a daka kuli da magi da yaji a yanka albasa da tumatar asa sigar.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Kwadon zogale
Zogale nada amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika. Ga dadin ci abaki Oum Nihal -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Kwadon zogale(moringa salad)
#kitchenchallenge wannan zogale akwai dadi ga kara lafiya Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
Crispy Fried Banana Peel
#consciouscooking #cookeverypart #bananapeel #worldfoodday Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Kwadon shinkafa mai zogale
Wannan datun(kwadon)yayimin matukar dadi sosai,musamman da zogala tayi yawa aciki ga kuma kamshin tarugu yana tashi,hmm yayi dadi sosai ta inda bazan iya kwatantawaba. Samira Abubakar -
Kwadon zogale
Zogale yanada matukar amfani ajikin dan AdamYana kara Lafita sosai Meenarh kitchen nd more -
-
-
-
-
-
-
Kwadon lansir
Ganyen lansir nada matukar amfani ajiki Kuma yanzu lokacin sanyi akafi samunshi. Oum Nihal -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15601358
sharhai