Kayan aiki

  1. Farar shinkafa ta tuwo
  2. Kwakwa
  3. Leman tsami
  4. Sugar
  5. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare bayan kwakwa sai ki wanke ki markada a blender sai ki tace ruwan a kwano me kyau

  2. 2

    Zaki jiga shinkafa tayi kamar awa daya sai ki wanke ki markada sai ki tace ruwan

  3. 3

    Zaki sami tukunya sai ki xuba ruwan kwakwa dana shinkafa aciki sai ki daura akan wuta kiyita juyawa har sai yayi kauri sai ki zuba sugar da madara aciki sai ki sauke sai ki matsa lemon tsami aciki sai asha da iyali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

Similar Recipes