Tura

Kayan aiki

  1. Lattas
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Yajin kuli
  5. Maggi
  6. Tumatir
  7. Soyayyen mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki wanke latas dinki tas sannan ki yayyanka Dede girman da kkeso

  2. 2

    Already kin wanke tattasai da albasa da tumatir dinki

    Sai ki yanka su kanana

  3. 3

    Kizuba kuli akan latas dinki sannan ki zuba yankakkun kayan hadinki da Maggi
    Ki zuba Mai soyayye
    Sannan ki gauraya ko Ina yaji kayan Hadi
    Shikenan kwadon latas dinki ya hadu

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes