Cabbage sauce

Salma Bashir
Salma Bashir @salmandoh
Jega, Kebbi, Nigeria

I’m In love with anything cabbage 😍…yana qara kyau abinci most especially sauce din cabbage

Cabbage sauce

I’m In love with anything cabbage 😍…yana qara kyau abinci most especially sauce din cabbage

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 minutes
At least 3 servings

Umarnin dafa abinci

15 minutes
  1. 1

    Xaki slicing cabbage and onion dinki

  2. 2

    Ki jajjaga tattasai da tarugu guri daya

  3. 3

    Asa frying pan a wuta

  4. 4

    Kisa mai da sliced onions din

  5. 5

    Idan yayi zafi sai kisa jajjageki,kisa spices idan ya fara soyuwa sai kisa cabbage dinki…baya kamar 3 minutes sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salma Bashir
Salma Bashir @salmandoh
rannar
Jega, Kebbi, Nigeria
His queen ❤️
Kara karantawa

Similar Recipes