Kayan aiki

  1. 2 cupsfulawa
  2. 3kwai
  3. Madara kofi daya da rabi
  4. 1/2 cupSugar
  5. Nutella

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a cire egg yolk cikin farin kwai amotsa farin kwai tareda sugar kadan sai yayi fari sosai a aje gefe

  2. 2

    Sai ahada flour da sugar da egg yolk da Madara amotsa su sosai sai a kawo farinkwai a hade

  3. 3

    Sai asoya akan non stick frying pan Sai asa Nutella

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (4)

Wanda aka rubuta daga

Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
rannar

Similar Recipes