Dambun shenkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
Mutane 4 yawan abinchi
  1. Zogale cup daya
  2. Shenkafa cup uku
  3. Gyada
  4. Gishiri
  5. Onga
  6. Mai dan dano
  7. Attaruhu
  8. Farin mai
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Da farko zaa barzu shenkafa sai a wankita a tsane sai sai a kawu madambace a zubata a ceki sai dura Akan wuta sai a sauko gyada a gyarata a daka a kada tayi laushi

  2. 2

    Sai a zuba Akan shenkafar sbd ta dahu da wure sai asa buhu a rufe sai a dauko zogale a gyarashi a wanke zaa bar shenkafar nan tayi kamar minti 15 sai a sauki

  3. 3

    Azuba mai da mai dandano da gishire da onga a juya sosai sai a jajjaga a taruhu a yanka Albasa a zuba

  4. 4

  5. 5

    Sai a kawu zogale a zuba sai a juya a rufe a maidashi wuta y dahu a barshi kamar minti 30 zuwa 40

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fakariyya Muhammad
Fakariyya Muhammad @cook_35352725
rannar

sharhai

Similar Recipes