Soyayyen biredi mai kyan hadi

Lazeeza Pastries
Lazeeza Pastries @Lazeezapastries995

Soyayyen biredi yana da saukin yi gashi da dadi sosai za'a iya yin shi a breakfast a sha da tea ko kuma za'a iya shan shi da ko wani iren drinks a yi kokari a gwada yi zaku ji dadin shi sosai👌👌👌

Soyayyen biredi mai kyan hadi

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Soyayyen biredi yana da saukin yi gashi da dadi sosai za'a iya yin shi a breakfast a sha da tea ko kuma za'a iya shan shi da ko wani iren drinks a yi kokari a gwada yi zaku ji dadin shi sosai👌👌👌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
3 people
  1. 2 cupflour
  2. 1 tbspsugar
  3. 1 tbspoil/cooking magrine
  4. 1/4 tspsalt
  5. 1 tspyeast
  6. Kyan hadi (fillings)
  7. Nikakken nama ko wani iri
  8. 1onion
  9. Maggi daya da gishiri kadan
  10. Tattase da attarugu kadan
  11. 1 tbspoil

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki zuba flour a cikin mazubi (bowl) ki saka mai ko butter ki kwaba tayi laushi, sai ki zuba yeast sugar da gishiri ki saka ruwa ki kwaba kar yayi tauri sosai.

  2. 2

    Ki ajiye shi a wuri mai dan dumi domin kwabin fulawar ta tashi na minti 15-30.

  3. 3

    Kyan hadi: ki daka attarugu da tattase, ki zuba mai a tukunya ki soya ki saka nikakken naman ki hada ki soya ki zuba ruwa kadan sannan ki saka spices da seasoning sai ki sauke.

  4. 4

    Sai ki dauki kwaben fulawar ki bude shi da hannun ki yayi fadi sai ki zuba wannan kayan hadin a ciki ki mulmulashi yayi kyau.

  5. 5

    Sannan ki zuba mai a wuta ki soya dashi har sai bayan yayi ja yayi kyau saiki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lazeeza Pastries
Lazeeza Pastries @Lazeezapastries995
rannar
Lazeeza Pastries bring the best cooking recipes, drinks and snacks to makes your friends and families memories seasoned with love ❤️❤️Kitchen is My best place at home, the more you cook the more you can create, Join me to my world and discover more there's no end to imagination in the kitchen, kitchen is all about creations.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes