Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
5 yawan abinchi
  1. Wake Kofi biyu
  2. Shinkafa kwata

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara wakenki ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki wanke waken

  2. 2

    Ki zuba ki yanka albasa ki watsa tanasawa yayi saurin dahuwa idan waken yayi laushi amma ba can ba

  3. 3

    Saiki wanke shinkafar ki zuba idan yadan fara dahuwa ki tace ruwan ki zuba wani kisa gishiri

  4. 4

    Saiki maids wani ruwan Wanda zai karasa dafata idan ta tsotse ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija shitu
Khadija shitu @khadija199900
rannar

Similar Recipes