Kayan aiki

Awa daya
mutane uku
  1. 2 cupsshinkafar tuwo
  2. 1 sachetyeast
  3. 1 tspbaking powder
  4. 1 tbssugar
  5. Pinchsalt
  6. 7tattashe
  7. 6scotch bonnet
  8. 7tomatoes
  9. Kabewa
  10. 1/4 cupgyadar miya
  11. 6maggi
  12. Alayyahu
  13. 5 tbsman ja

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Xaa jiqa shinkafa ta kwana, in xaayi markaden sai a tace ruwan shinkafar a xuba yeast a markada

  2. 2

    Sai a saka a rana ya tashi, idan ya tashi sai axuba sugar da baking powder da gishiri a yanka albasa sai a soya…amma baa juyawa

  3. 3

    Sai a daka gyada a yanka Alayyahu.. idan kayan miyan sun soyu sai axuba gyada da kayan dandano abari ya qara dahuwa ko na minti ukku sai axuba Alayyahu a yanka albasa axuba abarshi na minti biyu sai a sauke

  4. 4

    Miya*

    Xaa fere kabewa a dan tafasa ta sai a gyara kayan miya a hada su tare a markada sai a xuba mai acikin tukunya idan yayi xafi sai axuba markaden a barshi ya dan soyu,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam Nazir
Islam Nazir @chefislamnazir
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes