Shinkafa da miya da plaintain

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Yyi dadi dik da dai guiya yahanani sa nama baille kifi shiyasa Nayi tunanin soya plaintain

Shinkafa da miya da plaintain

Yyi dadi dik da dai guiya yahanani sa nama baille kifi shiyasa Nayi tunanin soya plaintain

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Kayan dandano
  4. Plaintain
  5. Mai din suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na da ruwa ya tafasa na wanke shinkafata nasa nadan sa gishiri

  2. 2

    Na rufe nabarshi ya dahu sannan na sauke

  3. 3

    Na nika Kayan miya na tumatir albasa tattasai sai dan tarugu na tafasa ruwansa ya tsane tas

  4. 4

    Nasa mai yyi zafi na zuwa kayan miya nasa kayan dandano dasu citta da tafarnuwa nasoyasu har yyi na sauke

  5. 5

    Nayanka plaintain dina na barbada gishiri nasa mai a wuta yyi zafi ba chan ba na zuba har ya soya nakwashe shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes