Tuwon kullu

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Wannan shine karo na farko da nayi tuwon kullu ni kadai ba tare ta anyi guiding Dina though yara Basu ci ba wai tuwon kazama😅

Tuwon kullu

Wannan shine karo na farko da nayi tuwon kullu ni kadai ba tare ta anyi guiding Dina though yara Basu ci ba wai tuwon kazama😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs30mins
6 yawan abinchi
  1. 4 cupsGero
  2. Ruwa
  3. 1 cupgarin rogo

Umarnin dafa abinci

2hrs30mins
  1. 1

    Ki jiqa gero ya kwana zuwa da safe zakiga duk kazantar dake ciki tayi sama sannan Yana Kara sa yayi laushi. Sai ki gyara ki wanke sosai sai akai Nika.

  2. 2

    Idan an anso Nika sai kisa rariya ki tace.Idan kin tace saiki ajiye ki barshi rufe ya kwanta overnight.

  3. 3

    Sai ki tsiyaye ruwa

  4. 4

    Ki aza ruwan a tukunya su tafasa sai ki raba kullu gida 2 kiyi talgi da 1,ki bari ya dahu.

  5. 5

    Idan yayi sai ki dauko sauran kullunki kiyi dauri dashi sai ki zuba garin rogo ki Kara tukewa) sosai

  6. 6

    Sai ki rufe kibarshi ya dahu sosai sai ki Kara tukawa ki sauke ki kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes