Alalen semo

Mum Salsabr
Mum Salsabr @Mummysss

Alallen Semo Da Sauce

Tura

Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  1. Semo
  2. Ruwa
  3. Maggi da spices
  4. Barkoro
  5. Albasa
  6. Man gyada

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Na hada semo da kayan miyan da na markada Na sa maggi da spices

  2. 2

    Na kwaba shi da ruwa Na dan sa man gyada sai na kulla a laida

  3. 3

    Already ruwa na kan wuta yana tafasa sai na sa kullin a ruwa har sai da ya dafu

  4. 4

    Sai Na yi using sauran jajjagen kayan miya na yi sauce.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Salsabr
Mum Salsabr @Mummysss
rannar
I love trying New Recipes.
Kara karantawa

Similar Recipes