Soyayyan dankalin hausa

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Ina San dankali na hausa/na turawa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
3 yawan abinchi
  1. Dankalin hausa
  2. Gishiri
  3. Man kuli
  4. Yajin barkono

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Na feraye dankalin na yanka na zuba a ruwa na wanke na barbada gishiri

  2. 2

    Na Dora Mai a wuta yayi zafi na zuba dankalin na soya

  3. 3

    Na kwashe a bowl
    na Debi man a wani bowl din na zuba yaji ba juya

  4. 4

    Shi kenan enjoy 😋😋🤤

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes