Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffen doya
  2. Kwai
  3. Attarigu
  4. Albasa
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko uwar gida already kindafa doyanki da gishiri ko maggi

  2. 2

    Ki daka attarigu d albasa
    Sannan ki fasa kwai acikin kwano
    Sannan ki debo dakakken attarigu d albasa ki zuba aciki
    Sannan ki kada
    Karkisa Maggi aciki sbd ze tsinke

  3. 3

    Sannan ki daura Mai idan yyi zafi seki dinga tsoma doyan acikin ruwan Kwan kina soyawa
    Idan yyi golden brown seki kwashe
    Shikenan golden yam dinki y gamu
    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Golden yam always reminds me of Ramadan 🥰

Similar Recipes