Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin masara
  2. Garin kuka
  3. Maggi
  4. Tarugu da tattasai
  5. Salt
  6. Manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiaza ruwan zafi sutafa kiyi talgeSannan kizuba garin masara kituka kirufe ya sulala,sai ki kwashe

  2. 2

    Miyar ki soya kayan miya da manja kisa ruwa su maggi ki barshi ya dahu sai ki kada

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
teema habeeb
teema habeeb @cook_14150092
on

Comments

Similar Recipes