Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#sarrafadoya wannan hanyace ta sarrafa doya mae sauki da dadi,musamman lokacin wata mae alfarma (Ramadan)

Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋

#sarrafadoya wannan hanyace ta sarrafa doya mae sauki da dadi,musamman lokacin wata mae alfarma (Ramadan)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Doya (1/4)
  2. Gishiri cokali daya (1)
  3. Albasa kanana biyu (2)
  4. Attaruhu uku (3)
  5. Kayan dandano dana kamshi
  6. Man kuli
  7. Sae ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki feraye doyarki ki yanka kanana sirarah kamar yankan dankali,ki wanke kisa gishiri ki juya sannan ki soya acikin mai,mae zafi...

  2. 2

    Idan ta soyu saeki kwashe,ki juye man,kisa Mai kadan a kasko ki zuba albasa ki soya sama sama sannan kisa attaruhu da kika jajjagah da ginger, garlic, kayan dandano da kayan karawa girki kamshi ki juya sosae....

  3. 3

    Idan yayi saeki zuba soyayyar doyar akae kisa ruwa kadan ki juya,sannan ki sauke,tna da dadi da kunu😋musamman lokacin azumi..

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar
Kano

Similar Recipes